logo

HAUSA

An yi girbin amfanin gona a lokacin kaka a kasar Sin

2022-10-04 08:59:51 CMG Hausa

Lokacin kaka ya yi a nan kasar Sin. Manoma sun ji dadi sosai da yin girbin amfanin gona iri daban daban. (Tasallah Yuan)