logo

HAUSA

Hanyoyin ruwa na kasar Sin

2022-10-04 16:46:22 CMG Hausa

Hanyoyin ruwa ke nan da ke sassa daban daban na kasar Sin. Kasar Sin na da tsawon tarihi na sama da shekaru 2500 wajen haka hanyoyin ruwa.(Lubabatu)