logo

HAUSA

Noma tushen arziki

2022-10-03 08:26:24 CMG Hausa

Yadda ake yi girbin ire-iren amfanin gona a birnin Tangshan na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin, ciki har da masara da barkwano da dankali da sauransu. Noma tushen arziki! (Murtala Zhang)