logo

HAUSA

Masuntan Wagenya na kama kifi

2022-09-30 17:05:33 CMG Hausa

A cikin yankin ruwan na kogin Kongo, masuntan Wagenya na ci gaba da hawa katafaren katako mai ban mamaki don kama kifi. (Bilkisu Xin)