logo

HAUSA

Kasar Sin ta yi nasarar harba taurarin dan Adam na gwaji guda uku

2022-09-27 17:20:11 CMG Hausa

Yadda kasar Sin ta harba taurarin dan Adam na gwaji na Shiyan-16A, Shiyan-16B da Shiyan-17, ta yin amfani da rokar Long March-6 daga cibiyar harba tauraron dan Adam ta Taiyuan da ke lardin Shanxi na arewacin kasar a safiyar yau Litinin.(Lubabatu)