logo

HAUSA

Girbin gyada a lardin Hebei

2022-09-26 08:40:07 CMG Hausa

Yadda aka yi girbin gyada ke nan a gundumar Guangping dake birnin Handan na lardin Hebei, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)