logo

HAUSA

Yadda wata birged din rundunar sojin kasa ta kasar Sin take samun horo

2022-09-26 10:26:49 CMG Hausa

Yadda wata birged din rundunar sojin kasa ta kasar Sin take samun horo a fannonin tsalle daga sararin sama da ba da kama domin kutsa kai cikin sansanin abokan gaba, da gina gada ta wucin gadi da ceton sojoji a fagen daga da dai sauransu, ta yadda sojoji za su iya dacewa da yanayin yaki mai sarkakiya. (Sanusi Chen)