logo

HAUSA

Al’adar Bikin Chongyang Na Kasar Sin

2022-10-09 19:51:18 CMG Hausa

A cikin shirin yau, Bello Wang zai yi muku bayani, dangane da al’adu na musamman, masu alaka da wani bikin gargajiya da ake kiransa bikin Chongyang.