Adamu Fanda: Ba wani abu da jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ta kasa
2022-10-11 18:46:32 CMG Hausa
Cikin shirin yau za mu saurari hirar da abokin aikina Bello Wang ya yi tare da Malam Adamu Fanda, Board Chairman na hukuma mai kula da yankin sarrafa kayayyakin da ake shigowa da su ta NEPZA, da tsohon babban jami'i mai kula da aikin kudi na jam'iyyar APC, inda Malam Adamu Fanda ya bayyana ra'ayinsa dangane da jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin dake da mulki a kasar.