Kare muhalli da Kyautata Rayuwar Dan Adam
2022-09-23 16:01:09 CMG Hausa
Ana neman raya tattalin arzikin wata kasa ne don kyautata zaman rayuwar jama’arta, kana zaman rayuwa mai inganci ba zai iya rabuwa da muhalli mai kyau ba. Sai dai ta yaya ake iya raya tattalin arziki, gami da kare muhallin halittu, a lokaci guda? Tabbas, Sinawa suna kokarin gudanar da bincike da gwaje-gwaje a wannan fanni. (Bello Wang)