logo

HAUSA

Ana baje kolin kayayyakin tarihi na Musulunci a gidan kayan tarihi na Masar

2022-09-23 16:06:31 CMG Hausa

Gidan kayan tarihi na Masar, yana baje kolin kayayyakin tarihi da ba safai ake samun su ba, wadanda yawan su ya kai 100,000 daga lokuta daban-daban na Musulunci. (Bilkixu Xin)