logo

HAUSA

An yi zanga-zanga a wasu biranen kasar Iran

2022-09-22 16:35:02 CMG Hausa

Yadda aka yi zanga-zanga a wasu biranen kasar Iran, don nuna adawa da mutuwar wata budurwa ‘yar kasar mai shekaru 22 da haihuwa, bayan da ‘yan sanda dake kokarin tabbatar da da’a suka kama ta sakamakon kin sanya kallabi yadda ya kamata.(Kande Gao)