logo

HAUSA

An samu fashewar bom a wani gini dake birnin Chicago na kasar Amurka

2022-09-21 16:10:31 CMG Hausa

An samu fashewar bom a wani gini dake birnin Chicago na kasar Amurka, inda mutane 8 suka ji rauni, 3 daga cikinsu raunin ya yi tsanani, har zuwa yanzu ba a san musabbabin fashewar ba.(Zainab Zhang)