logo

HAUSA

Cikar ruwa a kogin Qiantangjiang

2022-09-20 10:13:08 CMG Hausa

 

Cikar ruwa a kogin Qiantangjiang na lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin ta shahara matuka. A ranar 18 ga watan Agusta ta ko wace shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, a kan samu cikar ruwan mafi girma a kogin. Tsayin igiyar ruwan na kaiwa mitoci da dama. (Tasallah Yuan)