logo

HAUSA

An yi girgizar kasa a kasar Mexico

2022-09-20 15:20:10 CMG Hausa

An samu girgizar kasa da karfinta ya kai digiri 7.7 a jihar Michoacan da ke yammacin kasar Mexico, kuma mutum daya ya halaka sakamakon girgizar. (Lubabatu)