logo

HAUSA

Ga yadda jirgin ruwan yaki na dakon jiragen saman yaki na Shandong yake samun horo

2022-09-19 10:02:49 CMG Hausa

Ga yadda ayarin jiragen ruwan yaki na kasar Sin, ciki har da jirgin ruwan yaki na dakon jiragen saman yaki na Shandong, yake samun horo a wani yankin tekun kudancin kasar Sin. (Sanusi Chen)