logo

HAUSA

Kiwon kunama a kasar Sin

2022-09-19 08:19:54 CMG Hausa

Sana’ar kiwon kunama ke nan a wani kauyen dake birnin Shijiazhuang na lardin Hebei na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka ga ci gaban rayuwar manoman wurin. A kan yi amfani da kunama don sarrafa magunguna a kasar Sin. (Murtala Zhang)