logo

HAUSA

Kamfanonin bas na Indiya suna daukar mata da yawa a matsayin direbobin bas.

2022-09-18 16:29:45 CMG Hausa

Kamfanonin bas na Indiya suna daukar mata da yawa a matsayin direbobin bas. Gwamnatin Delhi ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki hayar direbobin bas mata sama da 200, a kamfanin zirga-zirga na Delhi (DTC) don samar musu da ayyukan yi. (Bilkixu Xin)