logo

HAUSA

Jiragen ruwan kamun kifi fiye da dubu daya sun koma tashar jiragen ruwa

2022-09-16 10:57:19 CMG Hausa

Jiragen ruwan kamun kifi fiye da dubu daya sun koma tashar jiragen ruwa dake birnin Rongcheng na lardin Shandong na kasar Sin bayan an dakatar da ayyukan jiragen ruwan a sakamakon tasirin mahaukaciyar guguwa.(Zainab Zhang)