logo

HAUSA

Sojojin tsaron sararin samaniyar kasar Sin ke nan suke samun horo

2022-09-13 09:05:23 CMG Hausa

Sojojin tsaron sararin samaniyar kasar Sin ke nan suke samun horo a wani babban tudun dake yammacin kasar Sin a kwanan baya. (Sanusi Chen)