logo

HAUSA

Bikin Zhongqiu da kishin da Sinawa suke nunawa kasarsu

2022-09-11 19:34:31 CMG Hausa



A cikin shirin yau, Bello Wang zai yi muku bayani game da wani bikin gargajiya na kasar Sin, wato bikin Zhongqiu, ko kuma bikin tsakiyar lokacin kaka a Hausance.