Yadda ma'aikatan dake gwajin cutar COVID-19 suke aiki a kan dowakai
2022-09-08 19:59:04 CMG Hausa
Yadda ma'aikatan dake gwajin cutar COVID-19 suke aiki a kan dowakai a yankin Mongoliya ta gida na kasar Sin, don saukakawa makiyaya dake yankin.(Zainab Zhang)