logo

HAUSA

Hotunan da masanan kimiyya suka dauka a karkashin teku

2022-09-08 08:43:04 CMG Hausa

Hotunan da masanan kimiyyar kasar Sin suka dauka a yankin Seamounts dake yammacin tekun Fasifik yayin da suke gudanar da aikin nazari. (Jamila)