logo

HAUSA

An nuna wasan kwaikwayo dangane da tarihin gandun daji na Saihanba

2022-09-06 08:55:36 CMG Hausa

 

Kwanan baya an nuna wasan kwaikwayo mai tsawon awoyi 2 a biranen Beijing, Tianjin da lardin Hebei, dangane da yadda mutane suka dauki shekaru 60 suna samun nasarar canza hamada zuwa gandun daji a kasar Sin. Sunan wannan gandun daji shi ne Saihanba. An cika shekaru 60 da kafuwar gandun dajin a bana. (Tasallah Yuan)