logo

HAUSA

a yadda wasu dalibai ’yan mata suke samun horo a jami’ar koyon ilmin tuka jiragen sama ta Sin

2022-09-05 08:45:29 CMG Hausa

Ga yadda wasu dalibai ’yan mata suke samun horo a jami’ar koyon ilmin tuka jiragen sama ta rundunar sojin ruwa ta kasar Sin a kwanan baya baya, da suka ci jarrabawar samun izinin yin karatu a jami’ar. (Sanusi Chen)