logo

HAUSA

Girbin citta a Sichuan

2022-09-05 08:31:25 CMG Hausa

Yadda aka yi girbin citta ke nan a wani garin dake birnin Neijiang na lardin Sichuan na kasar Sin. (Murtala Zhang)