logo

HAUSA

Wani zaki da ke kokarin tsallaka kogin Khwai a Botswana

2022-09-03 19:47:25 CMG Hausa

Yadda wani zaki da ke kokarin tsallaka kogin Khwai a Botswana ya firgita bayan da ya ga kada boye a karkashin ruwa. Zakin ya kara firgita saboda ‘yan uwansu sun riga sun tsakkale zuwa gabar kogin, daga karsen dai, ya yi nasarar kaiwa gare su. (Bilkisu Xin)