logo

HAUSA

Otel da aka gina a kan hayi a kasar Columbia

2022-09-01 08:34:21 CMG Hausa

Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Wannan wani otel ne da aka gina a kan hayi a kasar Columbia. Jama’a za su isa otel din da gadon tafi da gidanka ta wata igiya.(Kande Gao)