Ga yadda bangaren Ukraine ya yi nune-nunen wasu kayayyakin soji na Rasha da ya samu a fagen yaki
2022-08-29 09:23:11 CMG Hausa
A ran 25 ga wata a titin Khreschatyk da filin ’yancin kai na birnin Kyiv, fadar mulkin kasar Ukraine, ga yadda bangaren Ukraine ya yi nune-nunen wasu kayayyakin soji na Rasha, ciki har da motocin yaki da makaman igwa da sojojin Ukraine suka samu, a yayin yakin da ake yi tsakanin kasashen biyu. (Sanusi Chen)