Sabuwar hanyar mota tsakanin Yuxi da Chuxiong dake lardin Yunnan
2022-08-29 08:33:56 CMG Hausa
Kwanan nan ne aka kaddamar da tagwayen hanyoyin mota tsakanin Yuxi da Chuxiong dake lardin Yunnan na kasar Sin, ciki har da wani sashin hanyar mota da aka gina, a kan babbar gadar sama tsakanin manyan duwatsu. (Murtala Zhang)