logo

HAUSA

Mahmoud Abuharb:Kasar Sin ta horar da ni, don haka, ina so in saka mata

2022-08-29 15:38:53 CRI

Mahmoud Abuharb, saurayi ne da ya fito daga kasar Jordan, wanda ya shafe shekaru 10 yana dalibta da ma rayuwa a kasar Sin. Yanzu haka, Mahmoud yana gwajin aiki a asibitin Anzhen da ke birnin Beijing, babban birnin kasar Sin, a matsayinsa na dalibin da yake karatun digiri na uku ta fannin aikin tiyatar zuci, kuma hakan ya faru ne a sakamakon wani kudurinsa a shekaru 10 da suka wuce.

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske. (Lubabatu)