logo

HAUSA

Na’urar mutum mutumin taimakawa ‘yan sanda

2022-08-25 14:29:34 CMG Hausa

Wata na’urar mutum mutumin da aka kera da fasahohin zamani iri iri tana aikin taimakawa ‘yan sanda kamar su sintiri da kandagarkin cutar COVID-19 da sa ido da samar da hidima a titin birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)