logo

HAUSA

Babbar kabewa mai nauyin kilogiram 40 a kasar Sin

2022-08-22 08:21:14 CMG Hausa

Wasu kabewa ke nan da aka yi baje kolinsu kwanan nan, a birnin Xi’an na kasar Sin, ciki har da wasu manyan kabewa da suka jawo hankalin al’umma, cikin su wadda ta fi girma na da nauyin kimanin kilogiram 40. (Murtala Zhang)