logo

HAUSA

Ga yadda sabon jirgin ruwan soja na Nanchang na kasar Sin yake samun horo a kwanan baya

2022-08-22 10:15:48 CMG Hausa

Ga yadda sabon jirgin ruwan soja na Nanchang, mai lamba 101 dake dauke da makamai masu linzami, yake samun horo a kwanan baya. Yawan ruwan da irin wannan jirgin ruwan soja yake sha ya kai fiye da ton dubu 10. (Sanusi Chen)