logo

HAUSA

Igiyar ruwan kogin Qiantang

2022-08-16 16:54:48 CMG Hausa

A kan gano tashin igiyar ruwan a gabar teku ko kogi, kuma a kasar Sin igiyar ruwan kogin Qiantang ta fi shahara. Watan Yuli bisa kalandar gargajiya ta Sin lokaci ne mafi kyau na kallon igiyar ruwan.(Zainab Zhang)