logo

HAUSA

Sin: Taurari suka haskaka sama sakamakon washewar sararin samaniya

2022-08-16 15:06:50 CMG Hausa

Birnin Tangshan na lardin Hebei da ke gabas da birnin Beijing, birnin dake kan gaba wajen samar da karfe a lardin, kuma a baya ya yi yaki da gurbatar muhalli. Amma birnin ya shafe shekaru 10 yana kyautata tsarin masana’antu, yanzu yanayin birnin ya samu kyautatuwa sosai.

Baya ga birnin Tangshan, ana kara samun kyautatuwar muhalli a duk fadin kasar Sin, lamarin da ya amfanar da al’ummar kasar matuka, inda suke ji dadin kallon taurari sosai a ko da yaushe. (Tasallah Yuan)