logo

HAUSA

Yanayin da ake ciki a wata unguwar mazauna birnin Kharkiv na Ukraine bayan aka bude wutar igwa a birnin kwanan baya

2022-08-15 08:39:44 CMG Hausa

Yadda wasu mazauna birnin Kharkiv na Ukraine suke duba yanayin da ake ciki a birnin a ran 11 ga watan Agusta. Rundunar sojin Ukraine ta ce, wai rundunar sojin Rasha ce ta bude wutar igwa a birnin kwanan baya. (Sanusi Chen)