logo

HAUSA

Sana’ar yin laima mai adon gargajiya a kasar Indonesiya

2022-08-13 20:11:56 CMG Hausa

Wata mata ke nan a birnin Klaten dake tsakiyar Java a kasar Indonesiya zaune a tsakiyar laimar gargajiya da ta yi. Mutane a wannan yanki suna dogaro ne da sana’ar yin laima mai adon gargajiya. (Bilkisu Xin)