logo

HAUSA

Sakamakon karuwar farashin kayayyaki, yanzu galibin Amurkawa sun fi son sayen gwanjo

2022-08-11 08:59:01 CMG Hausa

Sakamakon karuwar farashin kayayyaki, yanzu galibin Amurkawa sun fi son sayen gwanjo. Hasashen da hukumar kula da harkokin kasuwa ta IBISWorld na nuna cewa, yawan kasuwannin sayar da gwanjo zai karu da kaso 2.4 bisa dari a shekarar 2022.(Kande Gao)