logo

HAUSA

Gasar wasan Frisbee ta Sin karo na farko

2022-08-09 10:20:51 CMG Hausa

Yanzu wasan Frisbee yana samun karbuwa sosai a tsakanin matasan kasar Sin, an kaddamar da gasar wasan Frisbee ta Sin karo na farko a birnin Xi'an, wato birni na farko da aka gudanar da gasar, inda kungiyoyi 12 dake da mutane kimanin 400 suka halarci gasar ta Xi'an.(Zainab Zhang)