logo

HAUSA

Shudin hawaye

2022-08-09 08:57:40 CMG Hausa

A kan kira teku mai walkiya da suna mai ban sha’awa, wato ganin yadda wasu kananan halittu dake rayuwa a cikin teku ko ruwan garai su kan fito da sinadari mai walkiya yayin da aka dame su. Da dare, teku ya kan fara walkiya. (Tasallah Yuan)