logo

HAUSA

Motar fesa ruwan sanyi a birnin Hangzhou

2022-08-08 08:39:06 CMG Hausa

Wata babbar motar fesa ruwan sanyi ke nan da ake amfani da ita a birnin Hangzhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin, don saukaka tsananin zafin wurin. Motar tana iya daukar ruwan sanyi kimanin ton 8, tana kuma iya fesa ruwa har zuwa tsawon mita sama da 10 a titi. (Murtala Zhang)