logo

HAUSA

Ranar masoya ta kasar Sin

2022-08-04 17:52:46 CRI

Ranar 7 ga wata na bakwai bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, ranar masoya ce a kasar Sin wadda ake kira Qixi.

To, amma me ya sa ake daukar ranar a matsayin ranar masoya? A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabaut)