logo

HAUSA

PLA za ta yi gwajin harbar iga mai cin dogon zango da makamai masu linzami a kewayen tsibirin Taiwan

2022-08-04 20:35:26 CMG HAUSA

 

An ba da labari cewa, rundunar sojan ‘yantar da jama’ar kasar Sin PLA za ta yi gwajin harbar iga mai cin dogon zango da makamai masu linzami a kewayen tsibirin Taiwan na kasar. (Amina Xu)