logo

HAUSA

Bikin nuna tufafin gargajiya na makiyaya na duniya

2022-08-04 16:24:33 CMG Hausa

Bikin nuna tufafin gargajiya na makiyaya na duniya ke nan da aka shirya a kasar Kyrgyzstan, inda masu tallar tufafin suka nuna yadda ake hada gargajiya da zamani tare.(Kande Gao)