logo

HAUSA

Gwamnatin Niger ta fitar da sanarwar dake jaddada goyon bayanta ga kasar Sin

2022-08-04 21:14:34 CMG Hausa

Ma’aikatar harkokin wajen Niger, ta fitar da wata sanarwa da aka wallafa a jaridar Sahel ta kasar, wadda ta nanata goyon bayan kasar ga manufar Sin daya tak a duniya, tare da jinjinawa kudurin shugabannin Sin na raya dangantakar kasar da Afrika. (Fa’iza Mustapha)