logo

HAUSA

Yadda wasu rundunonin kasar Sin suke murnar cika shekaru 95 da kafuwar PLA

2022-08-01 09:25:08 CMG Hausa

Yadda wasu rundunonin kasar Sin suke murnar cika shekaru 95 da kafuwar “rundunar sojin ’yantar da al’ummar Sinawa PLA” a wurare daban daban. A ran 1 ga watan Augustan shekarar 1927 ne jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin ta kafa rundunar sojinta a birnin Nanchang, fadar mulkin lardin Jiangxi na kasar Sin. (Sanusi Chen)