logo

HAUSA

Wasan VR da aka gwada a Fuzhou

2022-07-28 08:55:18 CMG Hausa

Mazauna birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian na kasar Sin suna jin dadin yin wasan VR iri iri. (Jamila)