logo

HAUSA

Haikou: Ana gudanar da taron baje kolin kayayyakin masarufi na kasa da kasa na shekarar 2022

2022-07-26 15:56:42 CMG Hausa

Daga ranar 25 zuwa 30 ga wata ne ake gudanar da taron baje kolin kayayyakin masarufi na kasa da kasa na shekarar 2022 a birnin Haikou na lardin Hainan da ke kudancin kasar Sin, taron da ake gudanar da shi ba tare da gurbata muhalli ba, da kuma kokarin yin tsimin makamashi. (Tasallah Yuan)