logo

HAUSA

An rantsar da Droupadi Murmu a matsayin sabuwar shugabar kasar Indiya

2022-07-26 11:21:57 CMG Hausa

Yadda aka rantsar da Droupadi Murmu a matsayin sabuwar shugabar kasar Indiya a jiya Litinin. Hakan ya sa Droupadi Murmu ta zama ta farko da ta fito daga wata karamar kabilar kasar da aka zaba a wannan mukami, haka kuma shugaba mace ta biyu a tarihin kasar.(Lubabatu)